ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Ya yi gudun kilomita 600 zuwa gida a kasar Sin

Wani mutumin kasar Sin, mai suna Huang changyong, dan shekara 33, ya ruga zuwa gida, inda ya share kilomita 600 don halarta wasannin sabuwar shekara.

karancin mata: Za a samu gwagware miliyan 30 a kasar Sin

Fiye da mutum miliyan 30 za su zama gwagware a kasar Sin saboda karancin matan da za su aura, kamar yadda kididdiga da nazarin masu bincike kan jinsin

Tsohuwa ’yar shekara 112 ta shafe shekara 95 tana shan taba

Wata tsohuwa ’yar kasar Nepal ta keta binciken da kimiyya ta gano, cewa taba na kassara rayuwa, sabanin haka ta shafe shekara 95 tana banker hayakin t

Coci mai siffar tsinin takalmin mata ya bayyana Taiwan

Wani abin mamaki ya bayyana a kasar Taiwan, inda aka gina wani Coci mai siffar takalmin mata mai tsinin duga-dugi. Wannan cocin zamani an gina shi ne

Sun auro wa mijinsu budurwa don su faranta masa rai

Uwargida da kishiya sun bai wa maigidan su mamaki a birnin Taif na kasar Saudiya, inda suka auro masa mata ta uku, wadda kuma ta fi su yarinta. Bhaya