ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Japan ta yi tashar jirgin kasa don yarinya guda

Hukumar Jiragen kasa ta kasar Japan ta yi shirin rufe wata tashar jirgi da ke wani kauye tsawon shekara uku, amma saboda wata yarinya da ke zuwa makar

Masu yin jabun kudi da miyar waken soya sun shiga hannu a kasar Sin

Jami’an ‘yan sandan kasar Sin sun kama masu yin kudin jabu da miyar waken soya a garin Weicheng da ke gabashin Sin, a lardin Shandong. Jami’an tsaron

Matashiya ta huda tsaunuka don yi wa kauyensu hanya a Sin

Mazaunan kauyen Mahuai da ke garin Luodian a Kudu maso Yammacin kasar Sin da ke Gundumar Guizhou, Tsaunuka sun killace su daga shigowa cikin al’umma a

Matashiya ta zama tsohuwar kwana guda

Wata matashiya ’yar shekara 29 da ke Shenzhen a kasar Sin, ta sauya kamanunta, inda ta zama tsohuwa, ta kwatanta rayuwar tsofaffi, ta shiga cikin su h

Ya bayar da tallar neman afuwar matarsa a motoci dubu da 407

Wani mazaunin birnin Yibin da ke gundumar Sichauan a kasar Sinya dauki hayar llunan talla da ake makala wa motocin tasi-tasi na birnin don kawai ya ne