ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Ya tuka keke daga Indiya zuwa Sweden saboda soyayya

Wani talaka Ba’indiye da ya damfaru da son wata ’yar masu hali ’yar kasar Sweden, kuma bayan ya aure ta ta koma kasarsu, ya shafe watanni biyar yana t

Yana fuskatar daurin shekara 37 kan zagin karen sarki

Wani dan kasar Thailand na fuskantar daurin shekara 37 saboda tuhumarsa da aibata karen Sarkin kasar, a wani sharhi da ya yi a shafin sadarwarsa na in

Ba’indiye ya shafe shekara 48 yana aiki a kamfani guda

Wani Ba’ mindiye da ya shiga Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), shekaru uku gabanin a kafa kasar, ya yi aiki na tsawon shekara 48, kuma ya shafe shekar

’Yan shekara 6 na samun horon tuki a Dubai

An bullo da shirin horar da kananan yara ’yan shekara shida tukin mota, don su zama managartan direbobi masu kula da ka’idojin tuki, saboda kare hadur

Mai digirgire da duwatsu a kan keke a kasar Sin

Al’amari ne mai wuya mutum ya rika digirgire da manyan duwatsu a kansa lokacin da yake tukin keke, amma wani mai shekara 52, mai suna Zhang dunmu yana