ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Za a binciki musababbin mutuwar mage a Pakistan

Kotun birnin Lahore a kasar Pakistan ta yanke wani hukunci bayan da aka kai wani likitan dabboibi kara a gabanta kan kisan mage, inda ta yi marnin bin

’Yan sanda sun binciki kantin kasar Sin mai lakabin ISIS

Wani kantin an yi masa lakabin sunan ’yan tada kayar baya na ISIS, al’amarin da ya bai wa mutane mamaki shi ne bai dauki hankalin al’umma ba, amma ya

Wurin sayar da abinci na yaki da rabuwar aure a kasar Sin

Wata maciyar abincin sayarwa da ke garin Chenglu a kasar Sin  ta fara yaki da sakin aure da ke karuwa. Wannan maciyar abinci dai ta saba gudanar

An cire wa ’yar Sin mai shekara 70 dutse mai nauyin kilo 1.19 a mararta

Wata tsohuwa ’yar kasar Sin mai shekara 70 da ake kira Zhang Guolun ta yi fama da cutar mafitsara a mararta, tun a shekarar 1973. Sai a kawanan nan li

’Yar kasar Sweden ta kirkiro agogo mai mari

Wata mata ’yar kasar Sweden ta kirkiro agogo mai mari, saboda haka sai mutum  ya yi nazari kafin ya yi amfani da wannan sabuwar kirkirar tata, mu