ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Kada a shiriritar da farfado da noman alkama da shinkafa

Wata kotu a Jihar Chicago ta kasar Amurka ta yanke wa mai safarar mutane zuwa hajji da umara hukuncin shekara tara da rabi, bayan ya salwantar da kudi

Dan Najeriya ya warware matsalar lissafin shekara 156

Wani malamin jami’a a Najeriya Dokta Opeyemi Enoch, ya warware matsalar lissafin Riemann Hypothesis da aka yi takaddamar warware matsalar cikin shekar

Auren ’Yan tagwayen da ya tattara ’yan biyu su biyar a wuri daya

Wasu angwaye ’yan biyu, Dinker da Dlraj sun auri tagwayen amarensu, Reena da Reema, a wani coci da ke Thrissur a Jihar Kerala ta kasar Indiya.Al’amari

’Yar Saudiyya ta bude maciyar abincin mata zalla

Wata mata ’yar Saudiyya ta bude maciyar abincin mata zalla a yankin al-Ahsa. Mai maciyar abincin, wadda ke kiran kanta Al-Sheikha ta ce ta gaji basira

Wurin jiran bas mai intanet da wurin shan shayi kyauta a Dubai

An yi wurin jira bas na zamani a masarautar Dubai da ke cikin Hadaddiyar Daular Larabawa. Wannan sabon wurin jiran bas na dauke da wurin kulla alakar