ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Makarantar tsallen kunfu ta Sin ta hada wasan da kwallon kafa

Wata makarantar horar da tsalle-tsallen motsa jiki na kungfu da ke birnin Dengfeng, a dakin ibadar Shaolin da ke tsakiyar kasar Sin, ta shirya koyar d

Kadoji za su rika gadin kurkuku a Indonesiya

Kadoji za su rika gadin kurkuku a IndonesiyaShugaban Hukumar Yaki da fatauci da shan miyagun kwayoyi na kasar Indonesiya, y3a bijiro da bukatar gina w

Ya sayar da gida da kamfaninsa don ya kewaya duniya da ’yarsa

Wani uba a kasar Sin ya sayar da gidansa da kamfaninsa, don kawai ya zagaya da ’yarsa ‘’yar shekara biyu ta ga duniya na tsawon shekara biyar. Labarin

dan shekara 29 ya makale wa budurwarsa ’yar shekara 62

Wani matashi dan shekara 29, mai suna Zhu ya bukaci budurwarsa ’yar shekara 62 ta dawo bayan da ta bace masa a cikin watan Oktobar bana. Kuma wannan s

Karya ta yi takaicin dawo da ita gidan kula da dabbobi

Wata karya da iyalan da suka dauke ta, suka mayar da ita gidan kula da dabbobi ya ki zuwa ko’ina saboda fushi. Karen mai lakabin sunan Lana, wanda ya