ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

’Yar qasar Sin ta qera wa kyanwa kujerarar guragu

Wata mai son maguna a birnin Chongqing da ke qasar Sin ta qera wa kyanwarta wata kujerar guragu t amusamman, a lokacin da kyanwar ta hadu da cutar sha

Saurayi ya kawata wurin zaman fasinjojin jirgin kasa don budurwarsa

Fasinjoji sun cika da mamaki a kasar Sin, a wani gari da ake kira di’an, lokacin da wani suarayi ya kawata mazaunin mata a jirgin kasa, ranar 24 ga Ok

Ango ya saki matarsa bayan kwana biyu da aure a Saudiyya

Mutanen Saudiyya da dama sun caccaki wani ango da ya saki matarsa bayan kwana biyu da aurenta, inda ya danganta faduwar labule da da kwalbar turare da

dalibi ya zama mataimakin shugaban makarantar da yake karatu a Saudiyya

Wani dalibai ya zama mataimakin shugaban makarantar da yake karatu. Al’amarin ya auku ne a makarantar Ibn Sahrim da ke da nisan kilomita 50 a Yammacin

Marasa galihu sun kwashi gara a bikin amaryar da aka fasa

Wata amarya a Jihar Califoniya da angon da ya kamata ya auret a ya ce ya fasa auren, alhali iyayenta sun kashe kudin biki sama da Dala dubu 35, wato d