ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An yi nasarar raba mannannun ’yan biyun kunkuru a Amurka

A Lahadin da ta wuce ne masana ilimin kimiyya suka gano mannannun ’ya’yan kunkuru da aka haife su, a wani lambun shakatawa na kunkuru da ke birnin New

dan shekara 93 na motsa jiki da gwajin kwanji

dan shekara 93 yana gwajin kwanji da motsa jiki fiye da sauran matasa, ala’amarin da ya danganta da kasancewarsa ya shafe shekara 20 yana motsa jiki.

Nannaga giyar gida: dan Birtaniya zai fuskanci hukuncin bulala 360

Wani dddan kasar Birtaniya mai aiki a kasar Saudiyya an kama shi da giyar da aka nannaga a gida, saboda haka aka yanke masa hukuncin bulala 360. Mutum

Matashi ya kashe mahaifinsa ya kona gidansu

Litinin wannan mako ce wani matashi mai suna Onyekachi Ugwu, ya kashe  mahaifinsa tare da wasu mutum takwas,wannan lamari ya faru a kauyen 

Mai tuki cikin maye ya zargi karensa kan harigidon mota

An kama wani mutum da laifin tuki a cikin maye a Jihar Florida ta kasar Amurka, inda shi kuma ya dora alhakin harigidon da motarsa ke a yi a kan tukin