ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Bajamushiya ta tare a jirgin kasa don kar ta biya haya

Bajamushiya ta tare a jirgin kasa don kar ta biya haya, wannan mata tana sayen tikiti ne da ke ba ta damar hawan kowane jirgi a kasar, tamkar kyauta.A

An karyata labarin duhun duniya na kwana 15

An karyata rahoton matsanancin duhun duniya da aka gabatar wa duniya, musamman a shafukan sadarwar wasu kafafen yada labarari da Facebbok, an tabatar

Zakaran da aka fille wa kai ya rayu watanni 18

Shekara 70 da suka wuce, wani manomi a Colarado ta kasar Amurka ya sare kan zakara, wanda ya ki mutuwa har tsawon watanni 18, al’amarin da ya sanya za

Duniya za ta kasance cikin duhu na mako biyu

Cibiyar Binciken Sararin Samaniya ta NASA da ke kasar Amurka ta ce duniya za ta yi fama da matsanancin duhu na kwanaki 15, wato a tsakanin 15  zu

An kama mai satar bayanan katin ATM a Dubai

Jami’an ’yan sandan Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), sun yi amfani da masu lekern asiri wajen kama wani mutum da ake zar gi da amfani da na’urar kyam