ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Mutanen Moroko sun yi rub-da-cikin ta’aziyyar dan Siriya da ruwa ya ci

dimbin mutane a kasar Moroko sun tattaru a gabar kogin kasar don yin ta’aziyyar wani yaro dan shekara uku, mai suna Aylan Kurdi dan kasar Siriya da ya

Ya ki barin gidan yari bayan sallamarsa

A makon jiya ne wani fursuna a Jihar Arizona ya ce ba zai fita daga gidan yarin da yake tsare ba, bayan karewar wa’adin zamansa a can, kamar yadda kaf

Kenya ta fara yaki da shan barasa

A makon jiya ne kasar Kenya ta bayar da sanarwa a kan tsauraran matakan da ta dauka a kan shan barasa, kamar yadda kafar yada labarai ta BBC ta bayyan

Karya ta cinye jinjiri dan wata 4 a Delta

A ranar Juma’ar da ta gabata ne wata karya ta cinye wani jinjiri a Jihar Delta bayan mahaifiyarsa ta bar shi a cikin mota, kamar yadda jaridar Leaders

Sun manta da ’ya’yansu a kantin da suka yi sata

A makon jiya ne aka tsinci wasu yara a harabar wani babban kanti da ke Jihar Arizona ta kasar Amurka bayan iyayensu sun tsere, sun bar su a kantin da