ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An ci tararsa don yin bikin ranar haihuwarsa

A makon jiya ne aka ci wani mutum tara a kasar Tajikistan bayan ya karya dokar hana yin bikin tunawa da ranar haihuwa a bainar jama’a, kamar yadda kaf

Ya fi so ya yi rayuwa irin ta dabbobi

Wani mutum dan asalin kasar Birtaniya ya ce ya fi kaunar ya koma rayuwa irin ta dabbobi, kamar yadda jaridar Daily Mirror ta ruwaito.Mutumin mai suna,

Tatiana da Krista: Tagwayen da ba sa ganin fuskar juna

Wasu tagwaye a kasar Kanada, wadanda suke manne ta ka sun ce ba su taba ganin fuskar junansu ba bayan shafe shekara bakwai  a duniya, kamar yadda

An sanya dokar takaita shiga Intanet a Koriya

A makon jiya ne wasu jami’o’i a kasar Koriya ta Kudu suka haramta wa dalibansu shiga shafukan Intanet da daddare, kamar yaddda kafar yada labarai ta K

Fasto ya rasu bayan ya ce a binne shi da rai

Ana tuhumar mutum biyar ’yan gida daya da kisan wani limanin Kirista bayan an binne shi da rai kamar yadda ya umarta. Faston mai suna, Shamiso Kanyama