ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

‘An gano kur’ani mafi dadewa a duniya’

A shekaran jiya Laraba ne masu bincike a Jami’ar Birmingham da ke kasar Biritaniya suka ce sun gano takardun Al-kur’ani ( Bugun Hannu) da suka fi tsuf

Ya kashe kansa da ’ya’yansa 2 don an kore shi daga aiki

Wani uba ya kashe ’ya’yansa biyu kafin daga bisani ya harbi kansa da bindiga domin an sallame shi daga aiki, kamar yadda jaridar Daily Mail ta bayyana

Za a sanya wa dabbobi na’urar sanyaya daki a Italiya

Wasu dabbobi a wani gidan gona da ke kasar Italiya za su samu na’urar sanyaya daki da fanka a dakunan da ake kiwonsu domin magance tsananin zafin da k

Yadda dan sanda makaho yake gudanar da aikinsa

Pan Young wani dan sanda ne da ke fama da lalurar makanta. Makahon wanda yake aiki da rundunar ’yan sandan kasar China, ya rasa idanunsa ne bayan ya y

Jackie Lindsey: Matar da ta tsani wutar lantarki

Jackie Lindsey wata mata mai kimanin shekara 50 da haihuwa, wadda take zaune a kasar Birtaniya. Sai dai ita ta fita daban da sauran mutane saboda yadd