ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Za a yi amfani da dabbobi don hasashen girgizar kasa

A farkon watan nan ne masana kimiyya a kasar China suka bude cibiyoyin bincike guda bakwai domin hasashen lokacin faruwar girgizar kasa. Galibin cibiy

‘Hawa acaba ya fi shiga jirgin sama tsada a Saudiyya’

Acaba na daya daga cikin hanyoyin sufuri a birnin Makkah na kasar Saudiyya musamman a cikin watan azumin Ramadan, lokacin da birnin yake karbar baki m

Jessica Cox, wata mata ce mai abin al’ajabi domin an haife ta ne ba ta da hannaye, amma hakan bai hana ta cika burinta na zama direbar jirgin sama ba, kamar yadda jaridar Birtaniya ta Daily Mail ta bayyana. Matar mai shekara 32 da haihuwa wadda take zaune

Jessica Cod, wata mata ce mai abin al’ajabi domin an haife ta ne ba ta da hannaye, amma hakan bai hana ta cika burinta na zama direbar jirgin sama ba,

Ana share tan 143 na shara a Masallacin Harami a kullum

A kullum ana share sharar da ta kai nauyi tan 143 (kimanin Kilogram dubu dari da 30) daga Masallacin Harami da ke kasar Saudiyya, kamar yadda kafar ya

Mutumin da ya fi kiba a Birtaniya ya rasu

Mutumin nan da ya fi kowa teba a Birtaniya ya rasu, ranar Lahadi, yana da shekara 33 da haihuwa, kamar yadda jaridar The Guardian ta bayyana. Marigayi