Yadda wata mata take kiwon kyanwa 122 a gidanta
Wata mata mai ’ya’ya biyu ta bayyana cewa tana kashe Yuro dubu 90 (kimanin naira miliyan 20) a kowace shekara wajen kulawa da kyanwoyinta fiye da 120,
ABUBUWAN AL'AJABI
Wata mata mai ’ya’ya biyu ta bayyana cewa tana kashe Yuro dubu 90 (kimanin naira miliyan 20) a kowace shekara wajen kulawa da kyanwoyinta fiye da 120,
Mutumin nan da ya fi muni a kasar Uganda ya samu karuwar da namiji, inda yanzu ’ya’yansa suka kai takwas kamar yadda jaridar Metro ta ruwaito. Mutumin
Wani mutum ya rayu bayan da kudan zuma ya harbe shi sau 500 zuwa 1000, kamar yadda shafin intanet na Yahoo News ya ruwaito. Al’amarin ya faru ne
Lucy Tonge, wata budurwa ce wadda take fatan shiga jami’a don ci gaba da karatunta, amma hakan ya faskara saboda wata lalura da take fama da ita ta ci
A ranar Asabar da ta gabata ne a kasar Birtaniya aka daura aure wani mutum, mai kimanin shekara 103 da amaryarsa, mai kimanin shekara 91, inda suka za