ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An aurar da mayaka 250 a Iraki

A shekaranjiya Laraba ne aka daura auren mayakan sa-kai ’yan Shi’a su 250, wadanda ke taimaka wa sojoji kasar Iraki wajen yaki da kungiyar gwagwarmaya

Sun ziyarci kasashe 19 a kwana guda

A makon jiya ne wasu mutum uku ’yan asalin kasar Norway sun kafa tarihi bayan da sun ziyarci kasashen nahiyar Turai har guda 19 a cikin sa’a 24, kamar

Ta auri saurayinta yana kan gadon asibiti

Wani abin mamaki ya faru a kasar Zambiya, inda wani matashi mai suna, Suzyo Muzuri, ya samu hadari makonni biyu kafin ranar da za a daura masa aure wa

Likitoci sun cire tsakuwa guda 420 a kodar majinyaci

Wasu likitoci a kasar China sun cire tsakuwa 420 a kodar wani marar lafiya, kamar yadda kafar yada labaran Birtaniya ta Daily Sun ta bayyana. Mutumin

Za ta yi tafiyar mil 30 don ta ki biyan kudin tasi

Wani alkali a wata kotu da ke Jihar Ohio ta kasar Amurka ya umarci wata mata da ta yi tafiyar mil 30 (kimanin kilomita 48) da kafarta saboda ta ki biy