ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An haifi karya mai kafa takwas a Austeriliya

A ranar Larabar makon jiya aka haifi wata karya mai kafa takwas da kuma bindi biyu a wani tsibiri mai suna, Tonga da ke nahiyar Austeriliya, kamar yad

An daure tantabara don laifin leken asiri a Indiya

A karshen makon jiya ne ’yan sanda a kasar Indiya suka daure wata tantabara saboda zargin da yi wa makwabciyarta wato kasar Pakistan aikin leken asiri

Jinjiri ya rayu bayan ya kwana 10 a kabari

A ranar Litinin din makon jiya ne ’yan sanda a lardin Guangdi da ke kudancin kasar China suka ceto wani jinjiri bayan an binne shi a cikin wani kabari

Ta daure diyarta da sarka na tsawon kwanaki

Rundunar ’yan sandan kasar Ghana ta ceto wata yarinya ’yar shekara bakwai da mahaifiyarta da mijinta suka daure da sarka na tsawon kwanaki a wani kauy

Wata da aka yi wa fyade ta rasu bayan shekara 42 a sume (2)

A ranar Litinin da ta gabata ne wata mata ’yar kasar Indiya da aka yi wa fyade a shekarar 1973 ta rasu, bayan da shafe shekaru 42 cikin doguwar suma.