ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Za a bude masallacin mata zalla a Ingila

A makon jiya ne wata kungiyar mata Musulmi da ke kasar Birtaniya ta sanar da aniyyarta ta gina masallacin mata zalla a birnin Canterbury da ke Ingila.

Ta haifi tagwaye masu ubanni biyu

Wata kotu a Jihar New Jersey ta kasar Amurka ta umarci wani uba da ya biya ladan kula da daya daga cikin ’yan tagwayen da wata mata ta haifa, bayan wa

Ya harbi kansa da bindiga don jin yadda ake ji

A karshen makon jiya ne wasu ’yan sanda a birnin Elda na kasar Spain suka garzaya da wani mutum asibiti, bayan ya harbi kansa da bindiga a kafa da gan

An dakatar da Shugaban ’Yan Sanda don satar jarrabawa

A ranar Talatar da ta gabata ne aka dakatar da Sufeto Janar din ’Yan Sandan kasar Indiya har illah ma sha Allahu bayan zarginsa da laifin satar jarrab

Ta sa an tsare danta don yana kiriniya

Wata uwa a Jihar Georgiya ta kasar Amurka ta sa ’yan sanda su tsare danta mai shekara 10 saboda kin ji kuma daga bisani ta yada hotunansa cikin ankwa