ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

‘Yan sanda sun kashe mutum 80 a Kenya

Wata kungiyar kare hakkin bil-adama a kasar Kenya, mai suna Haki Africa, ta ce ‘yan-sanda sun kashe mutane fiye da 80 a cikin yanayi mai daure kai a y

An nada sabon Firaminista a Faransa

Gwamnatin Faransa ta nada Ministan Harkokin Cikin Gida, Bernard Cazeneuve a matsayin sabon Firaministan kasar bayan Manuel Valls ya yi murabus daga wa

Mutum 47 sun mutu a hadarin jirgin sama a Pakistan

Wani jirgin sama mallakar kamfanin Pakistan International Airlines (PIA) dauke da fiye da mutum 40 ya fadi a arewacin kasar. Wata sanarwa da kamfanin

Sojojin Siriya sun kwace tsohon birnin Aleppo

Sojojin gwamnatin Siriya sun kwace yanki na karshe da ‘yan tawaye ke rike da shi a tsohon birnin Aleppo mai cike da tarihi, kamar yadda kungiyar da ke

Trump ya nada dan Najeriya a matsayin mai ba shi shawara

Zababben Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya nada dan Najeriya, Bayo Ogunlesi, a matsayin mamba a kwamitin da ke ba shi shawara kan tattalin arziki,