ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Ta hadu da diyarta bayan shekara 49 da sace ta

A ranar Alhamis din makon jiya ne wata uwa ta sanya diyarta a ido bayan bacewarta kimanin shekara 49 da suka wuce kamar yadda kafar yada labarai ta Ne

An karrama matar da ta kwashe shekara 43 a matsayin namiji

A ranar Talatar makon jiya ne wata kungiya a kasar Masar ta karrama wata mata da ta shafe shekara 43 tana shigar maza saboda ta samu sukunin neman abi

An haifi yaro da lamba “12” a goshinsa

An haifi wani yaro da lamba “12” a goshinsa a birnin Johannesburg na kasar Afirka ta Kudu. Masana dai sun bayyana cewa lambar da aka haifi yaran da it

Yadda dattijo mara lafiya, mai shekara 85 ya kada kuri’a

Wani dattijo mai shekara 85 da ke kwance a wani asibiti ya yi zaben Shugaban kasar makon jiya bayan tilasta wa wadanda ke jinyarsa su taimaka masa yin

An haifi yarinya da hancin giwa a Indiya

A ranar Alhamis din makon jiya ne wata mata a wani kauye a Jihar Uttar Pradesh da ke arewacin kasar Indiya ta haifi wata yarinya mai hancin giwa. Yari