ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An haifi yarinya da zuciyarta akan kirji

A ranar Larabar makon jiya ne wata mata a garin Dindori da ke kasar Indiya ta haifi wata jinjira mai zuciya a waje, a samar kirjinta.  Mai jegon

An gina bene mai hawa 57 cikin kwana 19

Wani kamfanin gine-ginen kasar China mai suna Broad Sustainable Building ya wallafa wani faifan bidiyo wanda yake nuna yadda kamfanin ya gina wani ben

Dattijuwa za ta kammala karatun digiri bayan shekara 64

Wata dattijuwa mai shekara 84 a kasar Turkiyya za ta kammala karatun digirinta a bana, bayan shafe shekara 64 da farawa a wata jami’a da ke birnin Ist

Matan Saudiyya na zuwa asibiti don neman haihuwar maza

Mata da dama a kasar Saudiyya na bukatar haihuwar ’ya’ya maza, wai a tunaninsu ta haka ne zuria’arsu za ta ci gaba da yaduwa, tare da jagororin iyalai

Amarya ta fasa aure saboda ango bai iya lissafi ba

Wata amarya a kasar Indiya ta fasa auren, saboda angonta ya kasa amsa tamabaya a kan lissafi, kamar yadda jami’an ’yan sanda suka bayar da sanarwa. Wa