ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An fara sayar da alkalamin itaciyar tsunami kan Naira miliyan 9 a Japan

Kamfanin kera kiayan kawa na alfarma, zai fara sayar da alkalamin da kirar darajarsa ta kai Dala dubu hudu da 400, kuma an samar da shi ne daga itacen

Attajiran ma’aurata sun rubuta biri a matsayin magajinsu

Wasu iyalai attajirai a kasar Indiya sun rubuta biri a matsayin magajinsu, inda suka bayyana cewa, tun daga ranar da suka dauki wannan biri a matsayin

An haifi jariri da idanu uku a Kano

Fiye da makonni biyu da suka wuce aka haifi wani jariri a garin Rano ta Jihar Kano, wanda aka same shi da ido guda uku a maimakon biyu da aka saba sam

Matashi ya kafa dakin girkin tafi-da-gidanka a Saudiyya

Wani matashi dan Saudiyya mai shekara 25 ya bunkasa harkar kasuwancinsa a dakin girki na tafi-da-gidanka. Matashin mai suna Mamdouh Al-Mousa, ya kana

Ana sayar da buraguzan ginin Kaaba kan (Riyal Dubu 150) Naira miliya 9

Ana yin fasakwaurin buraguzan tubulan masallatai masu alfarma, a lokacin da ake aikin fadada su, inda aka kasuwar bayan fage ake sayar da su kan Riyal