ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Majinyaci ya ki barin asibiti tsawon shekara uku a kasar Sin

Wani majiyaci dan kasar Sin ya ki barin asibiti har sai da ’yan sanda suka fitar da shi, bayan sun smau umarnin kotu. Wata kotu a birnin Beijing ta ba

Kotu ta haramta wa kare yin haushi da daddare a kasar Croatia

Wani makwabcin mai kare, Anton Simunobic ya samu amincewar kotu na haramta wa Karen makwacinsu yin haushi da daddare, saboda yana cutar da lafiyarta.W

Birtaniya ta yi gwajin mota mai tuka kanta

Gwamnatin kasar Birtaniya ta gwada yiwuwar a fara amfani da mota mai sarfa kanta, bayan da aka gudanar da gwajin farko a kan tituanan kasar. Kuma ana

An haifi jaririya dauke da cikin ’yan biyu a kasar Sin

An haifi jaririya mai dauke da cikin ’yan biyu a kasar Sin, kuma har yanzu masana ba su gano hakikanin yadda wannan matsala ta auku ba. Mahaifiyar wan

Ba Amurke ya shafe shekara 12 yana tafiyar kilomita 34 a kullaum

Wani Ba’amurke Robertson ya fara tafiya a kasa bayan da motarsa ta lalace shekara 10 da suka wuce, inda ya rika shafe kilomita 34 zuwa da dawowa daga