ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Masu fafutika na neman’yancin giwar da ta shekara 40 a tsare

Masu fafutika hakkin dabbobi na neman ‘’yancin wata giwa da ta shekara 40 da kwacewa daga hannun mahaifiyarta, a kasar Filifins, inda take koyon kurme

Yadda dan shekara 110 ke zaman kadaici a Saudiyya

Wani dattijo dan shekara 110 a kasar Saudiyya, mai suna Abdul Aziz bin Abdullah Ahmad Saeed da ake yi wa lakabi da Abu Zaki yana zaune shi kadai a gid

’Yar shekara 90 ta shiga makarantar tattaba-kunnenta

Wata tsohuwa ’yar shekara 90 ta shiga makarantar da tattaba kunnenta shida ke zuwa, don haka ake ganin ita ce daliba mafi tsufa a duniya, kamar yadda

Rakumi ya tare a kabarin maigidansa

Wani rakumi a wani kauye da ke kasar Yemen ya tare a kabarin maigidansa, har tsawon kwana shida da rasuwarsa. Wadanda wannan al’amari ya auku a gabans

An rufe jaridar da ta shekara 41 a Kuwait saboda karancin jari

Ministar Kasuwanci da masana’antu na kaskar Kuwait ya kwace lasisin jaridar Al-Watan, wadda aka kafa tun a shekarar 1974, kuma mujallar masu kudin dun