ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Cinikin akwatin gawa na habaka a Pakistan

Masu kera makara da akwatin gawa a Yankin Arewacin kasar Pakistan na samun makudan kudi, a sanadiyyar rowan bama-bamai da ke yi wa birnin Pashawar kus

Saudiyya ta damu da yawan matan da ba su yi aure ba

Saudiyya ta damu da yawan qaruwar mata martasa aure, wadanda shekarunsu suka haura 30. Shugaban wata qungiya da ake yi wa laqabi da Wiam, wato Qungiya

Attajirai 80 ne suka mallaki dukiyar rabin al’ummar duniya

Hamshakan attajiran duniya 80 sun mallaki yawan dukiyar rabin al’ummar duniya, kamar yadda biniciken Odfam ya nuna, sabanin yadda a shekarar 2010, ind

kamshin kudi ya farfado da mutumin da ya shafe shekara 1 a sume 1

Wani mutum mai tsananin son kudi, wanda ya shafe fiye da shekara a sume, da nas din asibiti ta kada kudi a gaban hancinsa sai ya farfado. An yi hakan

Kotu ta tuhumi magidanci da laifin kin kai matarsa gidan cin abinci a Indiya

Wata kotu a kasar Indiya ta tuhumi wani magidanci da tada hankalin iyalinsa, sabod aya ki kai matarsa gidan cin abinci na McDonald.  Uwargidan wa