ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An samun gwarzon mai yaki da beraye a Pakistan

Shekarun da suka gabata mutanen birnin Peshawar ta kasar Pakistan sun yi fama da harin bama-bamai da satar mutane, amma yanzu abin da ya fi ci musu tu

Indiya ta hana kona kashin shanu a kusa da ginin Taj Mahal

Gwamnatin Indiya ta hana konas kashin shanu a kusa gidan sarautar tarihi na Taj Mahal, saboda tsoron kada duwatsun alfarma da aka yi amfani das u waje

Shani Shingnapur: kauyen da kofofin gidajensa ba su da kyaure

A kauyen Shani Shingnapur da ke Jihar Maharashtra, ta kasar Indiya, mutanen garin musamman zuri’ar Gade ba sa sanya kyaure a gidajensu, kuma ba wata a

An gano tsohon gari a karkashin birnin Jedda ta Saudiyya

Wasu masana dadaddun abubuwan duniya, sun gano burbushin wani birni da ke binne a karkashin tsohon birnin Jedda ta kasar Saudiyya, inda suka bayyana c

Zlata: Macen da ta shahara wajen lankwasa sassan jikinta

Julia Günthel, wadda aka fi sani da Zlata, wata matashiya ce ’yar shekara 28, haifaffiyar kasar Rasha, ta shahara a duniya saboda iya lauya sassan jik