ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

dan acaba ya kai kansa asibiti don a cire masa wukar da aka soka masa a kai

Wani dan acabar kasar Brazil ya tuka kansa zuwa asibiti da wuka tsire a kansa, inda shafe sa’o’i biyu yana ta gudu don zuwa asibiti mafi kusa, inda za

Yahudawa sun samu izinin aiki a kasar Saudiyya

Bakin kasashen waje da ke bin tafarkin addinin Yahudanci sun samu izinin yin aiki a kasar Saudiyya, kamar yadda wata majiya daga ma’aikatar kwadago ta

Ba’Amurke ya kashe miliyan 28 don ya koma kamar ’yar kwalisa Kim Kardashian

Wani Ba’Amurke, mai suna Jordan James Parke da ke matukar kaunar ’yar Kwalisa tauraruwar shirin talabijin a Amurka, Kim Kardashian, ya kashe Dalar Amu

Wani kauyen Indiya ya hana ’yan mata sanya wandon jeans da rike wayar salula

Wani kauye Phulwaria da ke Arewacin Bihar, Jihar da ke Gabashin kasar Indiya, ya fito da dokar hana mata sanya wandon jeans da amfani da wayar salula,

kungiyar kwallon kafa ta dauki nauyin auren nakasassu 107 a Saudiyya

kungiyar kwallon kafa ta Al-Hilal da ke kasar Saudiyya, ta dauki dawaniyar aurar da nakasassu 107, tare da hadin gwiwar kungiyar taimakon kan al’umma