ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An samu saniyar da ta fi kowace tsawo a Amurka

Wata saniya mai tsawon kafa shida da inci hudu, mallakar wata mata da ke zaune a garin Orangebille da ke jihar Illonois ta Amurka, ta zama doguwar dun

Sai an yi kwas din zamantakewa za a yi aure a Saudiyya

Ma’aikatar Kyautata jin dadi da walwal ta Saudiyya za ta tursasa wa ma’aurata halartar kwas din aure, tun kafin su zama ma’aurata, kamar yadda jaridar

Kamfanin Midamar ya shafe shekaru yana sayar wa Musulmi naman halal din bogi

Wani mai safarar kayan abinci ya shafe shekaru yana sayar wa Musulmin duniya naman shanun da yankansa ya saba wa shari’a, a cewar mai gabatar da kara

Ruwan markadadden kwado magani ne a Peru

Saboda matsalolin da suka hada da dugunzuma cikin damuwa da ciwon jiki da rashin karfin namiji, da ake fama da su a yankin tsaunukan Andean da ke kasa

Sunan Muhammad ne aka fi son sanya wa jarirai a Birtaniya

Muhammad ya zama mashahurin sunan da aka sanya wa jarirai maza a kasar Birtaniya, kamar yadda cibiyar kula da raino da masu juna biyu, ta tabbatar a s