ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Ba’amurken kasar Sin ya kera jirgin da ke sauka a garejin gidansa

A Jihar Chicago ta kasar Amurka an samu jama’a da injiniyoyi da suka mayar da bayan gidansu filin jiragen sama, har ma suna ajiye kananan jirage a gar

Karya ta jira uwardakinta tsawon kwana 6 a asibiti

A farkon makon nan ne aka sada wata karya da uwardakinta bayan ta shafe tsawon kwana shida tana zaune a kofar dakin da aka kwatar da ita a wani asibit

Matar farko da aka yi wa dashen fuska a duniya ta rasu

Matar da aka fara yi wa dashen fuska a duniya, Isabelle Dinoire ta rasu, kamar yadda likitoci a kasar Faransa suka bayyana shekaranjiya Laraba.Sanawar

Ta yi bikin bankwana kafin ta halaka kanta a Kalifoniya ta Amurka

Wata mai cutar ajali, mai suna Betsy Dabis ’yar shekara 41 ta yi bikin bankwana da duniya kafin ta halaka kanta. Wannan mata mai fama da matsanaciyar

Tsohon duniya mai shekara 145 na neman mutuwa

Wani mutumin kasar Indonesiya da ya fi kowa tsufa a duniya, bisa la’akari da yawan shekarunsa da suka kai 145, ya bayyana cewa, a shirye yake ya mutu.