ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

A wanke rakumi a wajen wankin mota don ya kara tsada

A birnin Hail da ke kasar Saudiyya, wani mutum ya kai rakuminsa an wnake shi a wurin wanke motoci, inda ya biya Riyal 50, kimanin Naira dubu uku. Gani

Likata zai biya tarar Naira miliyan 16 da rabi saboda ya yi katobara

Wani likita dan kasar benezuela ya haifar da yamutsi a filin jiragen sama na Miami da ke Amurka, inda ya yi barkwanci cewa yana dauke da nakiya samfur

Yawan abokan shafin facebook sun zama kudin kwanan otal

Otal din alfarma na Nordic Light Hotel da ke Stockholm, babban birnin kasar Sweden, ya bayar da sanarwar zai bayar da wurin kwana kyauta ga duk mutumi

dalibai a Amurka sun soki lamirin sayen teburin taro na Naira miliyan 37

daliban jami’ar New Jersey a kasar Amurka, sun soki lamirin jami’an hukumar makarantarsu, wajen sayen teburin taro kan kudi Dala dubu 219, wato daidai

Karen da ya bace a ambaliyar Filifins ya bayyana bayan shekara guda

Wata mata’yar kasar Filifins ta gano karenta wanda ya bace bayan da aka yi ambaliyar ruwa da guguwa a ranar 8 ga Nuwambar bara. Wannan kare ya bace ts