ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Jariri mai hannu da kafa hudu ya bayyana a Indiya

An haifi wani jariri mai hannaye da kafafuwa hudu a garin Baruipur da ke Gabashin kasar Indiya, ind amazauna yankunan karkara ke ikirarin cewa abin ba

Magidanci ya saki matarsa don ta ki daukar sakon wayarsa na WhatsApp

Wani mutum a kasr Saudiyya ya saki matarsasabodaba takula da sakona WhatsApp.Duk da cewa tana yawan amfani da wayar salularta, jaridar GulfNews ta ruw

An yi wa ‘yan majalisar Swaziland dokar sakin aure

Shugabar Majalisar Dattijai na kasar Swaziland ya umarci ’yan majalisar kasar da kada su kuskura su saki matansu, don yin hakan cin mutunci ne ga Sark

Teba ta kwantar da matashi tsawon shekara 10

Wani matashi dan shekara 28 a kasar Saudiyya, Adam Mohammad AbdulHamid Al-Jasim, nauyin jikinsa na kilo 400 da matsananciyar teba sun kwantar da shi h

Za a daina zaman kurkuku a Saudiyya

Hukumar Shari’a ta Saudiyyata umarci kananan kotunan kasar da su fara aiwatar da tsarin da zai maye makwafin zaman kurkuku, ta yadda za a ria sanya ma