ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Mai bai wa budurwarsa motar alfarma ta sata ya shiga hannu a Kuwait

’Yan sanda sun kama mutumin da ke sato wa budurwarsa motar alfarma kowane wata a kasar Kuwait. Mai lafin ya shiga hannun jami’an ’yan sanda ne bayan d

Tsawon gemu ya sa dan Pakistan ya rasa aikinsa a Dubai

Gemu ya hana wani mutumin kasarPakistan samun aiki a Dubai da ke cikin Hadaddiyar Daular Larabawa. Mutumin dan shekara 21, mai sunan Jehangir Khan, ya

Iyalan da suka haifi ’ya’ya maza 12 na hankoron samun ’ya mace

Wasu ma’aurata da ke zaune a Yammacin Jihar Michigan da ke da ’ya’ya maza 12, suna sa ran haohuwar dan sun a 13, amma sun ce za su yi mamakin kasancew

An yanke wa mai fasakwaurin da ta bai wa kwikwiyo maganin barci daurin wata hudu

Kotu ta zartar wa wata mata ’yar shekara 33,mai suna Sharon Tan Mei Hua daurin wata hudu a kasar Singafo, inda aka kama ta da laifin yin fasakwaurin ’

An gano jirgin kasan da ya bace shekara takwas a Masar

Hukumar Jirgin kasa ta kasar Masar ta gano wani jirgin kasan da ya bace kimanin shekaru takwas, inda aka ga alamunsa a Yammacin saharar kasar, kamar y