ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

’Yar shekara daya ta sawo wa babanta mota ta cikin wayar salularsa

Wata yarinya ’yar shekara daya ta lallatsa wayar salular babanta har ta sayo mas amota a lokacin da take wasa da wayaer. Mahaifin yarinyar da ya fara

An kama ’yar Sifen da Naira miliyan 11 da dubu 877 a cikinta

Wata mata ’yar akasar Spain da ta fito daga tsibirin Domican, an kamata afilin jirgin saman Punta Cana cuse da kudi a cikinta har Yuro dubu 55 da 500

Lemun Pepsi ya hada iyaye da malami fada a Saudiyya

Gungun mata sun yi wani malami taron dangi,a makarantar Firamare ta Bakaa da ke kasar Saudiyya, saboda ya kwace wa ’yar su kwalbar lemun Pepsi.. Mai m

Ganin mabaraciya a mota mai tsada ya hada ta rigima da mai ba ta sadaka

Wata mata da ke tausayin wata mabaraciya a kasar Amurka, a duk sa’adda za ta wuce in ya ganta sai ya bat a kudi. Matar dai tana bara ne a kan titin bi

Ana nema wa gwaggwon biri hakki a Amurka

A wannan makon ne wata kotu a birnin New York za ta saurari karar da wani mai rajin kare hakkin dabbobi da ma mutane, mai suna Stebe Wise, inda zai ba