ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Nakatarori Hadeja: Alhajin da ya shafe shekara 51 bai yi fashin aikin hajji ba

Alhaji Muhammadu Nakatarori Hadeja, mutum ne da ya shafe shekara 51 bai aba fashin aikin hajji ba. A hirar da ya yi da Aminiya, dattijon dan kimanin s

Limamin cocin da ya farfado daga sumar watanni 17 ya Musulunta

  Wani limamin darikar Katolika dan kasar Spain mai shekara 83, da ya shafe shekara 43 yana wa’azi a tsibirin Jaba da ke kasar Indonesiya, kuma k

Ba’indiye ya shekara 70 ba ci ba sha

Likitoci na kokarin tantance gaskiyar lamarin wnai Ba’indiye da ya yi ikrarin cewa, tsawon shekara 70 bai ci abinci ko ya sha ruwa ba. Babban abin mam

Wata ta auri kanta

Wata mata da ta gaji da zama babu aure, har tsawon shekara shida, sai kawai ta yanke shawarar auren kanta. Duk da cewa kanta ta aura, ta yi shirye-shi

Attajirin Saudiyya ya sayi motar shekara 115 kan Naira miliyan 17

Wani attajirin Saudiyya ya sayi motar da aka kera shekara115, kan kudi Dala miliya dubu 100, ko sama da Riyal dubu 250, wato a kalla Naira miliyan 17.