ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Wata mata a Ingila ta zargi ’yar tsana da furta miyagun kalamai

Wata mata a Ingila ta zargi ’yar tsanar ’yarta da furta kalmomin batanci, don haka ta yi tir da ita, kamar yadda shafin sadarwa na UPI.com ya ruwaito.

Asibiti ya yi kuskuren kashe majinyata 200 a Austiraliya

Wani asibiti a kasar Austiraliya, ya aike da sakonnin tabbatar da mutuwar majinyata 200 da ke kwance a asibitin, duk da cewa suna nan a raye. Daga bis

dan Saudiyya ya bukaci wayar iPhone 6 a matsayin sadakin ’yar uwarsa

Wani dan kasar Saudiyya ya bukaci a biya ’yar uwarsa sadakin na’urar wayar hannu iPhone 6. An dai bukaci angon ya kawo sabuwar wayar hannu, wadda har

Ragona yana bi na ko’ina saboda shakuwa – Salisu Direba

Wani matashin direba dan shekara 31 da ke a tashar ’Yan Kaba ta birnin Kano, ya bayyana yadda shakuwarsa da sabon da ya yi da ragonsa, ya sanya ragon

Likitoci sun cire wa wata mata kullin cuta mai nauyin kilo 35 a ciki

Likitoci sun cire wani kullin kumburi mai nauyin kilo 35, al’amarin da ya sanya matar da ke da wannan cuta ta rika zaton ta dauki juna biyu. Kafin lik