ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An daure wanda ya yi wa tsohuwar budurwarsa waya sau dubu da 807 a Faransa

Wani mutumi dan kasar Faransa, dan shekara 33, ya shiga gidan kason, bayan da ya kira wayar tsohuwar budurwarsa, tare da aike mta da sakonnin tes, har

Mutumin da aka haifa da kai a jirkice ya zama Akanta

Wani mutum mai suna, Claudio bieira de Olibeira  wanda aka haifa da wata cutar gabobin jiki, wadda kuma ta jirkitar masa da kansa, ya zama Akanta

Sakar gizo-gizo ta lalata tankunan motocin Suzuki dubu 19

Kamfanin kera motocin Suzuki na kasar Japan, sakar gizo-gizo ta toshe tankunan man motocin Sedan da ya kera, al’amarin da ya tursasa kamfanin yi wa mo

dan shekara 10 ya kwakwule idon kada don ceton akuyarsa

Wani yaro shekara 10 a Bihar da ke kauyen Bhediari Tola a Yammacin champaran ya yi artabu da kada, inda ya kwakwule mata idon ya ceci akuyarsa. Rahota

Indiyawa sun kirkiro takalma masu nuna hanya da kiddige nisan tafiya

Wani Kamfanin kere-kere na kasar Indiya, Ducere Technologies, ya kirkiro takalaman GPS, da idan aka ba su umarni za su rika nuna wa mutum hanya, sun k