ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An tuhumi matashi da lalata da kaza a Akure

Wani matashi dan shekara 19, mai sana’ar walda a Akure ta Jihar Osun, an kamka shi ya yi wa kaza fyade har sai da ta mutu. Wanda ake zargi da aikata w

Uwargida ta kashe damisa a fafatawar da suka yi

Wata mata, mai suna Kamla Debi, a kasar Indiya ta bayyana wa tashar talabijin ta CNN-IBN yadda ta fafata fada da damisa har ta samu nasarar halaka wan

Mawakiya Kate Bush ta dawo waka bayan shekara 35: An sayi tikitin kallonta dubu 80 cikin minti 15

An sayar da tikitin shiga kallon wasa mawakiyar Amurka dubu 80 cikin minti 15. Wannan mawakiya ’yar shekara 56, wadda ta daina waka tun a shekarar 197

dalibi ya rubuta wa barawon kekensa wasika a Landan

Wani dalibi da aka sace wa keke, ya rubuta wa barawon keken wasika, wai ko ya ji tsoro ya dawo masa da kekensa. Keken Aaron Rush, wani dalibi dan shek

Yarinya na zubar da hawayen tsakuwoyi a Yemen

A gundumar Yammacin Hodeida da ke kasar Yemen, wani uba, Mohammad Saleh al Jaharani, ya koka kan yadda idanun ’yarsa, Saadia ke zubar da hawayen tsaku