ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Yaro mai manyan hannuwa na fama da kansa a kasar Indiya

Wani yaro dan shekara takwas da hannayensa ke ta kara zama dunduma-dunduma, ya jefa likitoci cikin rudani. Yaron mai suna Kaleem da ke kasar Indiya ba

Mutumin da ya kashe uwarsa ya konata bisa zargin maita ya shiga hannu

Jami’an ’yan sanda sun nuna mai laifin, inda ya yi ikrarin aikata laifin da ake tuhumarsa da shi. Ekene, wanda baduku ne, ya ce ya zargi mahaifiyarsa

Ana zargin wasu da kashe dan uwansu bisa zargin maita

Wasu mutane hudu da a ke zarginsu da kashe wani magidanci a kauyen Zangon Gitata da ke karkashin gundumar raya kasa ta Panda a karamar hukumar Karu ta

Dubun mai llata da gawar matan da ya kashe ta cika

Dubun mai lalata da gawarwakin matan da ya kashe ta cika, inda rundunar ’yan sandan Jihar Ebonyi ta kama mutumin, mai suna Chukwuma, wanda ake yi wa l

’Yar shekara hudu ta azumci Ramadana

Yarinya ’yar shekara hudu a birnin Jedda da ke kasar Saudiyya ta azumci kwana 29 na watan Ramadanan bana. A daidai lokacin da kananan yara irin Zainab