ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Manoma sun samu garabasar Naira miliyan 34 saboda dashen itatuwa a Sin

Manoman karkara a kasar Sin sun samu garabasar Yuan miliyan biyar da dubu 600, kimanin Dala dubu 850, wato daidai da Naira miliyan 34, saboda kokarins

Kwararrun masana a Saudiyya sun kafa kungiyar auren zawarawa

Wasu kwararrun masana a kasar Saudiyya da suka hada da likitoci da Injiniyoyi da malaman addini da Farfesoshin jami’a, sun kafa kungiyar auren zawaraw

Dan kasar Sin ya tuka keke zuwa aikin hajji a kasar Saudiyya

Wani Musulmin kasar Sin ya tuko keke zuwa kasar Saudiyya don yin aikin hajjin bana, inda ya samu kyakkyawar tarba a birnin Taif da ke Yammacin kasar.

Likita ya tara haqoran da ya cire wa marasa lafiya dubu 10 a Abu Dhabi

Wani Likita a birnin Abu Dhabi na Hadaddiyar Daular Larabawa, mai suna Dokta Nizar AbdurRahman ya tara hakoran marasa lafiya dubu 10.

Uwa ta ci duka a Pakistan saboda rashin kama da danta

Wata mata a birnin Lahore na kasar Pakistan ta ci duka har da raunuka saboda ba ta yi kama da danta ba, har aka yi zaton ta sato shi ne. Al’amarin da