ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

… ’Yan Saudiyya sun kashe Naira biliyan 160 a hidimar sallah

Mutanen Saudiyya sun kashe kimanin Riyal biliyan 40 (daidai da Naira biliyan 160) a bikin Edil fitir, wato karamar sallah, a karshen azumin watan Rama

Fasinjoji sun jirkita jirgin kasa don ciro karfar dan uwansu da ta makale a Austiraliya

A Yammacin Austiraliya, can a birnin Perth, fasinjoji suka yunkura don jirkita jirgin kasa saboda su ciro kafar wani fasinja da ta makale. Kamfanin Di

Ba’indiye ya sanya rigar zinari mai nauyin kilo hudu

Wani Ba’indiye, mai suna Pankaj Parakh, wanda ya kasa kammala makaranta, har aka kore shi, ya tara dimbin dukiya a harkar sayar da tufafi, har ta kai

An sayar da balama Naira miliyan 13 a Kuwait

An sayar da wata balamar tunkiyar ’yar shekara biyu Dinari dubu 80, wato daidai da Naira miliyan 13 da dubu 280, a kasar Kuwait, kamar yadda jaridar A

An samar da gidan namun daji na tafi-da-gidanka a Saudiyya

Wani katafaren kantin sayar da kaya na Bawabat da ke birnin Abha ta kasar Saudiyya ya bude gidan kallon namun daji na tafi-da-gidanka. Wannan gidan ka