ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Ya koka kan yadda yaki ya hana shi auren mata ta hudu

Wani mutum dan Pakistan, mai suna Gulzar Khan ya koka kan yadda farmakin sojoji a yankin Waziristan ya kawo masa cikasa, wajen auren mata ta hudu. Mut

An samu yaro mai hakora 232 a Indiya

Wani yaro dan shekara 17 a kasar Indiya ya yi fama da ciwon kumburin baki, al’amarin da ta kai ga likitocin sun cire masa hakora 232. Yaron ya fito da

Magidanci ya koma mace a asibitin kasar Sin

Wani magidanci a kasar Sin dan shekara 44, da ke zaune a yankin Zhejiang ya je wurin likita don a duba shi kan matsalar ciwon ciki da ta addabe shi, d

dan shekara takwas ya zama mai wa’azin kasa a Dubai

Wani yaro dan shekara takwas, Ba’indiye ya zama mai wa’azin kasa a Dubai da ke Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE). Yaron, mai suna Ibrahim Fahim Shaband

An haifi jaririya mara hanci

An haifi jaririya ‘yar wata 17 babu hanci a yankin Ireland da ke karkashin Birtaniya, a wani gari da ake kira County Derry. Jaririyar mai suna Tessa E