ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Firayiministan Indiya ya sa ma’aikata na neman kamus

Fiye da makonni biyu da suka gabata manyan ma’aikatan kasar Indiya na ta fafutikar  neman kamus din Hindi, ta yadda za su samu kwarewa wajen yin

Ziyarar birkitaccen gidan kasar Austiriya

Ba da dadewa ba na samu labarin birkitaccen gida a garin Terfen da ke kasar Austiriya Wannan labara ne mai matukar ban mamaki ga duk wanda ya ji shi,

’Yar shekara 19 ta koma kamar ’yar shekara biyu

Wata yarinya ’yar shekara 19, mai suna Ajifa Khatun, wadda tsawonta bai wuce sentimita 78, kuma nauyinta bai wuce kilo 10 ba, ta koma tamkar ’yar shek

Ma’auratan da ke da kanjamau sun haifi laifiyayyun ’ya’ya uku a Kongo

Wasu ma’aurata, Hubert da Jeanne Mwangaza da ke fama da cutar kanjamau, sun haifi ’ya’ya uku lafiyayyu a Jamhuriyar Dimokuradiyar Kongo, kamar yadda j

Ba’indiyen da ya shafe shekara 25 yana tafiya da baya ya manta tafiya ta gaba

Wani mutum a kasar Indiya da ya saba tafiya da baya da baya, har tsawon shekara 25, ya manta yadda ake tafiya ta gaba. Mutumin mai suna Mani Manithan,