ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Karuwanci da kwaya za su bunkasa tattalin arzikin Italiya

Safarar kwaya da karuwanci da fasakwauri za su kasance cikin jerin al’amuran da ke bunkasa tattalin arzikin kasar Italiya a shekarar 2014, al’amarin d

barawo ya bayar da lambar wayarsa kafin ya yi sata

Wani barawo a bihar ta kasar Indiya, ya bayar da lambar wayarsa ga wani babban jami’in gwamnati kafin ya shiga gidansa ya yi masa sata. Al’amarin ya a

An kori gwagware 600 daga gidan haya a Abu Dhabi

Hukumar Kula da Birane ta kori gwagware 600 daga wasu gidajen alfarma, inda daya daga cikin gidajen mai hawa shida da ke dauke da dimbin jama’a a kan

Uwar yarinyar da aka sare wa kai za ta fuskanci tuhumar laifin sakaci – ’Yan sanda

Jami’an ’yan sanda a kasar Malesiya na duba yiwuwar gurfanar da wata uwa a gaban kotu, a daidai lokacin da take fama da jimamin sare kan diyarta, ’yar

Gyatuma ta kafa tarihi a tseren San Diego

Wata gyatuma mai shekara 91 ta kafa tarihi a wajen gasar tsere ta “Rock ‘n’ Roll” da aka gudanar a San Diego, inda cikin sa’o’i bakwai da mintuna bakw