ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Malesiyawa 12 sun keta kasashe 12 daga kasarsu zuwa Saudiyyya a kan babur

Mutum 12 ’yan kasar Malesiya, sun tashi daga baban birnin kasarsu, Kuala Lumpur, a kan babura takwas, suka yi ta tafiya har suka keta kasashen duniya

Dan kasar Sin ya ciro hakarkarinsa ya yi abin wuya

Wani dan kasar Sin, mai suna He Yunchang, mai shekara 48, ya ciro hakarkarinsa, ya yi wa kansa abin wuya, don kwalliya a wajen wasa. Wannan dan wasa,

Wata uwa ta koma makarantar diyarta don samun ilimi

Wata uwa a birnin Sana’a, babban birnin kasar Yemen, wadda shekarunta sun fi 30, ta koma makaranta, inda ta shiga aji daya da ’yarta, kamar yadda jari

Za a hana talakawa mallakar mota a Dubai

Hukumomi a masarautar Dubai da ke Hadaddiyar Daular Larabawa  (United Arab Emirate -UAE), na shirin hana talakawa, masu karamin karfi hawan mota,

An damfari wata uwa Naira miliyan 160 a wajen cire wa ’yarta aljani

An damfari wata uwa a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, kimanin Dirham miliyan hudu, wanda ya yi daidai da Naira miliyan 160, don a cire wa ’yarta alj