ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Ba zan iya jira sai wani ya ba ni ba -Makaho MikoYaro

Wani makaho mai suna Malam Minka’il Mai Tukunya, wanda aka fi sani da MikoYaro Makadi Wudil, ya ce duk da lalular rashin ganin da yake fama da ita bab

Wani Bishop dan luwadi zai saki mijinsa

Wani Bishop mai suna Gene Robinson, limanmin cocin na farko a tarihi da ya taba bayyana kansa a matsayin dan luwadi, ya ce zai saki mijinsa Mark Andre

Ba’indiye ya kunna wa kansa wuta ya rungumi dan siyasa

Wani Ba’indiye da ’yan sanda suka bayyana sunansa da Durgesh Kumar Singh, ya fito daga cikin ’yan kallon taron siyasa, inda ya watsa wa kansa fetur, y

Wani ya auri ’yarsa ’yar shekara 13 a Zimbabwe

Wani mutumin Bulawayo da ke kasar Zimbabwe, ya shiga hannun hukuma, bayan da ya auri ’yarsa ’yar shekara 13, al’amarin da ya ce umarni ne daga matarsa

An daura auren ’yan Saudiyya ta shafin bidiyon intanet na Skype

Wani dan kasar Saudiyya da ke Amurka ya auri matarsa da ke zaune a Saudiyyar ta hanyar shafin sadarwa d ahoton bidiyo na Skype, inda suka furta kalmom