ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An yanke wutar lantarkin gidan Firayiministan Pakistan

Hukumar wutar lantarki ta Pakistan ta yanke wa Firaministan kasar wuta, saboda ya ki biyan kudi. Wannan yankan wutar ya hada ginin majlaisar, har ma d

Faransawa sun duro daga gini mafi tsawo a duniya

Wasu hatsabiban Faransa, bince Reffet da Fred Fugen, sun tsallen durowa daga kan ginin duniya mafi tsawo na Burj Khalifa da ke masarautar Dubai, a cik

An samu zinare a cikin Ba’indiye

Likitoci a kasar Indiya sun samu curi 12 na zinare a cikin wani dan kasuwa bayan da suka yi masa aiki a wani asibiti da ke birnin Delhi.Mutumin ya kai

dan Saudiyya ya bukaci matarsa ta yi masa bulala a kotu

Wani Balaraben Saudiyya ya bukaci matarsa ta yi masa bulala, bayan da kotu ta yanke masa hukuncin bulala 30, saboda cin zarafin matarsa. Matar wannan

Mata-maza jinsi ne na uku a rukunin al’umma – Hukuncin Kotun kolin Indiya

Kotun koli ta kasar Indiya ta yanke hukunci kan mata-maza, inda ta ba su matsayin “jinsi na uku,” kamar yadda jaridar ‘Times of India’ ta bayyana. Wan