ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Saudiyya za ta buga sunaye da hotunan masu yi wa mata yankan-baya

Hukumar gyaran tarbiyyar al’umma, wadda aka fi sani da Hai’a a Saudiyya, za ta rika bayyana sunayen wadanda ke yi wa mata yankan-baya, kuma za ta rika

Jami’an jakadanci sun hana talla da hoton askin Shugaban Koriya ta Arewa

Jami’an ’yan sanda sun shiga tsakanin Jami’an jakadancin Koriya ta Arewa da shagon gyaran gashi, waje hana masu shagon yin tallar salon gyaran gashi k

An sayar da wani kare Naira miliyan 350

A kasar Sin (China) an sayar da wani nau’in kare da ake samu a yankin Tibetan, kusan Dala miliyan biyu (kimanin Naira miliyan 350), lamarin da ya sa y

Tsohon Shugaba George Bush ya shiga sahun masu zane

A ranar Asabar da ta gabata ne tsohon Shugaban Amurka George W. Bush, wanda ya shiga sahun masu zane, ya baje kolin wasu zane da ya yi da hannunsa, na

Ya gutsure hannunsa saboda zafin ciwo

Wani mutumin Ingila mai suna Mark Goddard ya kirkiro da wata na’urar da ya yi amfani da ita wajen gutsure hannunsa na hagu saboda raunin da ya samu a