ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An dakatar da mata masu shirin talabijin a Masar saboda teva

Hukumomin talabijin a kasar Masar sun sallami mata takwas masu  gabatar da shirye-shirye saboda teba, wai saboda manufar kafofin yada labarai na

Uwa ta ci duka a Pakistan saboda rashin kama da danta

Wata mata a birnin Lahore na kasar Pakistan ta ci duka har da raunuka saboda ba ta yi kama da danta ba, har aka yi zaton ta sato shi ne. Al’amarin da

’Yar shekara 109 na fafata aikin gona

Wani abin mamaki a kasar Sin shi ne wata tsohuwa mai shekara 109 ta himmatu wajen aikin gona a garinsu na Chongking. Jaridar Chongking Commercial Dail

Matan Hadaddiyar Daular Larabawa na adana kwansu har lokacin da suke son haihuwa

Mata da dama a Hadaddiyar Daular Larabawa na adana kwayayansu zuwa lokacin da suke bukatar haihuwa, musamman saboda sukan dade ba su yi aure ba. Likit

Matan aure sun yi zanga-zangar adawa da karin lokacin aiki

Matan aure fiye da  40 ne suka yi zanga-zangar nuna adawa da karin lokacin aiki a ofisoshi, inda suka fito titin birnin Shangai na kasar Sin a ra