ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

kungiyar masu cin naman matattun mutane a kasar Indiya tana bunkasa

Wata kungiyar jama’a masu cin naman matattun mutane kuma suna gadajen kwanciya a kawunansu, sai kara bunkasa take, musamman saboda yadda jama’a ke tur

Almajira ta rasu ta bar Naira miliyan 124

Wata almajira da ta shafe shekaru da dama tana bara a birnin Jeddah na kasar Saudiyya, ta rasu ta bar dukiya kimanin Riyal miliyan 3 (kwatankwacin Nai

Gawa ta mike bayan an binne ta da kwana bakwai

Mutanen wani kauye da ake kira Luk, wanda akasarinsu manoma ne da ke yankin Bunkupurugu-Yunyoo a Arewacin kasar Togo, sun shiga rudani bayan wata gawa

Mutum dubu 40 na neman afuwa ga karen da ya yayyage fuskar yaro a Amurka

Wani kare da ya yayyage fuskar wani yaro dan shekara hudu a Phoenid ta Jihar Arizona a Amurka ya samu dubban mutane da ke neman kotu ta yafe masa ta h

Bishop ya fadi matacce bayan ya yi ikirarin zina a cocinsa

Wani Bishop a birnin Connecticut na kasar Amurka, Bishop Boddy Dabis ya yi ikirarin zina da wata mace a gaban taron mabiya cocinsa, inda kuma ya yanke