ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Ya kafa sabuwar bajinta wajen buga rubutun kwamfuta da hanci

Zakaran buga rubutun kwamfuta da hanci na duniya Mohammed Khurshid Hussain ya kafa sabuwar bajinta wajen sauri yayin buga rubutu da hancinsa. Khu

Bazawara ta auri karenta a Birtaniya

Wata mata mai kimanin shekara 46, ’yar asalin Birtaniya mai suna Amanda Rodgers ta auri karenta da ake kira Sheba, bayan ta rabu da mijinta da suka kw

Mabaracin da ke raba kudi a kullum ga Coci-coci da gidajen marayu

Wani tsoho mai shekara 99 a kasar Bulgeriya, yana yawon bara a kowace rana, amma da ya tara kudinsa, sai ya raba wa coci-coci da gidajen marayu. Datti

An gano kudin Birtaniya mai shekara 435 a kasar Kanada

Wani mai zakule-zakulen tarkacen karafa a kasar Kanada, ya gano kudin Birtaniya da aka yi amfani da shi a karni na 16, makale a cikin tabon tsibirin b

Yadda mesa ta hadiye kada a kasar Austiraliya

An yi artabun kwatar rai a tsakanin kada da mesa a kasar Austiraliya, inda maciyar ta hadiye kada, kamar yadda wadanda al’amarin ya auku a gabansu suk