ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Igiyar ruwa ta juya mu kamar na’urar wanki – Ba’Japaniya mai ninkaya

Kamfanin Dillancin Labarai na AFP, ya ruwaito yadda Saori Furukuwa, daya daga cikin Japanawa biyar da ke ninkaya a kasan ruwa suka samu ceto a lokacin

Bahaushiyar Saudiyya na yaki da wariyar launi

Wata ’yar asalin Hausawan kasar Saudiyya, mai suna Nawal Al-Hawsawi, matukiyar jirgin sama ta himmatu wajen fafutikar yaki da wariyar launin fata a ka

’Yan biyu na aiki a gidan abinci babu kakkautawa a kasar Sin

Wani gidan abinci da ke garin Yiwu a kasar sin, ana hada-hada a cikinsa babu kakkautawa, har ta kai ga masu cin abinci a wurin sun kasa gane yadda ma’

An haifi jariri mai nauyin kilo 17 a Malesiya

A kasar Malesiya an haifi wani jariri mai nauyin kilo biyu, amma bayan shekara shekara daya da wata daya sai nauyinsa ya koma kilo 17.6, al’amarin da

Sinawa sun shirya gasar fadan dawaki don murnar sabuwar shekara

Al’ummar Sinawa sun yi bikin sabuwar shekararsu da gasar karon battar dawakai, inda dimbin ’yan kallo suka taru a Kudancin kasar Sin suka kalli fadan